'Yan Najeriya Sun Shiga Jimamin Rashin da Super Eagles Ta Yi a Wasan AFCON 2023, GA Martaninsu
‘Yan Najeriya sun bayyana koke da jimamin rashin da Super Eagles ta yi a wasan karshe na kofin zakarun Afrika da aka daddaleAn ruwaito cewa, Kasar Ivory Coast ce ta yi nasara a wasan da aka gudanar a yau Lahadi 11 ga watan Faburairun 2024Ya zuwa yanzu, ‘yan Najeriya na ci gaba da bayyana yadda suka ji kan wannan babban rashi da suka tafka a daren yau Salisu Ibrahim ne babban editan (Copy Editor) sashen Hausa na Legit.
[Read More]